Saturday, 3 February 2018
MUSIC : Umar M Shareef - Bazata

Home MUSIC : Umar M Shareef - Bazata
Ku Tura A Social Media
Albishirin ku Ma'abota saurare da ziyarar wannan shafi a yau nazo muku da shahararren mawakin zamani ko in ce na soyayya wato Umar M. Shariff da wata waka tashi mai suna "Bazata".
Wannan wakar ta soyayya ce ya rera kamar yadda kunka san mawakin soyayya ne kuma yayi baitoci sosai akan soyayya.

Amma bari na gutsara muku baitocin waannan waka kadan daga ciki.

==> Bazata shi kinka yo min a soyayya kinka bani kulawa.

==> ki sani a ranki ciki na shige wallahi bani fitowa.

==> Ko bani da sadaki,bukinmu dole inyo nemawa.

==> Na kamu da sonki Allah har a ranki.

==> kema inji naki ,miye ra'ayinki, ina kinka sani, fadi inji kila wata gun ban dace ba.Download music here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: