Thursday, 8 February 2018
MUSIC : Sabuwar Wakar Wazirin Rarara - Kuyi Hakuri 'Yan PDP

Home MUSIC : Sabuwar Wakar Wazirin Rarara - Kuyi Hakuri 'Yan PDP
Ku Tura A Social Media
Assalamu Alaikum Masoya na, Barkan mu da wannan lokaci sunana Yahaya Madawaki “Ya’u Darakta”WAZIRIN RARARA”.

Dauke da sabuwar waka ta mai suna (KUYI HAKURI YAN PDP) wadda Dr. Umar Abdullahi Ganduje”Khadimul Islam” Executive Governor Kano State ya dauki nauyin ta sannan bayan haka ina ma masoya na Albishir da sabbin wakokina da zan ringa fitarwa a Duk ranar Laraba a Shafin Www.pressloaded.com ko kuma hausaloaded.com da sauran shafukan Yanar Gizo.


Sanarwa daga my oga ontop umar Ibraheem ceo of pressloaded.comDownload music here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: