MUSIC : Sabuwar Wakar Sadik Zazzabi -Kwankwaso Canji Muke So A Kano

Canji Mukeso A Kano

Shahararran mawaki sadik Zazzabi Ya Tarwatsa Ganduje da magoya bayan gwamna gandujen Da kalaman Habaici Acikin Sabuwar wakarsa Mai Taken Canji mukeso A Kano

Wasu Naganin wannan Wakar Amatsayin Raddi ga Mawaki Rarara makon Daya Gabatane Dai Mawaki Dauda Kahutu Rarara Ya Ragargaji Tsohon Gwamnan Jihar Kano Sanata rabiu Musa Kwankwaso a cikin Wakarsa mai taken Magadi Ya Furgita Yaki Zuwa....

Ya Kuke Ganin Zata Kaya Tsakanin Rarara Da Sadiq Zazzabi??

Latsa wannan link domin saukar da wannan wakar a wayoyinku

Download music here

Share this


0 comments:

Post a Comment