Friday, 2 February 2018
MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara Mahadi Ya Tsorata Yaki Zuwa

Home MUSIC : Sabuwar Wakar Rarara Mahadi Ya Tsorata Yaki Zuwa
Ku Tura A Social Media
To jama'a ina muku albishir da wata sabuwar wakar Rarara mai taken "Mahadi Ya Tsorata yaki zuwa kano" wannan wakar dae ta nuna cewa rarara yace daman tsoro ne yaji yaki zuwa kano ba, wani sasantawa da anka shiga da shi a teburin sulhu kamar yadda mai gidansa ganduje ya fadi.

Ka kadan daga cikin wakar na tsakuru muku :-

==> Ku bani kidan ganduje dashen Allah

==> Mahadi Ya tsorata yaki zuwa


==> Kano sai baba buhari da ganduje sa kunyi takwas in mai sama ya yarde


==> Sai kace ma matasa su hadu suyo yaki.

==> Mu dae sai baba buhari da ganduje

==> Karya banza kwado yaga tumu


==> wae  shekara ukku  zulu ina ka tsayaDownload music here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: