Monday, 26 February 2018
MUSIC : Sabuwar wakar Aminu Dumbulum - Tashi Barci Kasa

Home MUSIC : Sabuwar wakar Aminu Dumbulum - Tashi Barci Kasa
Ku Tura A Social Media
WATA SABUWAR WAKAR AMINU DUMBULUM MAI SUNA

 "TASHI BARCI KASA"

A wannan wakar ya caccaki Dr Abdullahi ganduje sosai ya nuna cewa ba'a mulkin kano ana barci yayi kalamai sosai akan yadda gamnatinsa ke tafiya a jahar kano.

Wannan mawakin dai mawakin kwankwaso ne wanda ya nuna amanar kwankwaso amma ganduje ya nuna shi butulu ne.

Ga Wakar nan sai ku latsa domin sauraren wannan wakar.


Download music here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: