Friday, 9 February 2018
Music : Sabuwar wakar Aminu Dumbulum - Mahadi kwankwaso Zai Bayyana Dan Musa

Home Music : Sabuwar wakar Aminu Dumbulum - Mahadi kwankwaso Zai Bayyana Dan Musa
Ku Tura A Social Media
Albishirin ku Ma'abota sauraron wakokin siyayya a yau munzo muku da wakar Aminu Dumbulum mai Allah da Sabuwar wakarsa mai taken

"Mahadi Kwankwaso Zai Bayana Dan Musa".

Ya cacaki gwamna Ganduje da Rarara da wazirin rarara kan cewa kwankwaso ya tsoro yaki zuwa.

A cikin wannan wakar ya cacaki duk wani wanda yake ganin cewa tsoro ne kwankwaso yaji yaki zuwa.

A cikin kawar tashi ya kara da cewa tashin jirgin da akwai saura lokaci baiyi ba da zai bayyana kuji saura da lokaci.
Download music here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: