MUSIC : Sabuwar Wakar abdul D One - Majnun

Albishirin ku Ma'abota sauraren wakoki ina muku maraba da sabuwar wakar abdul d one mai suna "Majnun"wanda kunsan cewa wakokinsa na soyayya ne Wanda babu damar gutsaramuku baitocin wannan waka sai kuyi hakuri. Ku saukar kar a baku labari.

Download music here

Share this


0 comments:

Post a Comment