Sunday, 4 February 2018
MUSIC : Sabuwar Aminu Sd - Kwankwaso Jagoran Talakawa

Home MUSIC : Sabuwar Aminu Sd - Kwankwaso Jagoran Talakawa
Ku Tura A Social Media
Duniya mai yayi yanzu fa ga wani mawaki wanda yanzu ya doke rarara daman  sai wani ya sara wani ke samu wannan mawakin dae sunansa Aminu Sd Hotoro da sabuwar wakarsa mai suna "Kwankwaso Jagoran Talakawa".
Wanda a wakarsa babu cin zarafi da zambo a wakarsa yana yaba gogansa ne shiyasa ya doke rarara a wakar siyasa.
Kuma ga ƙafiya a wakarsa a cewa komai.
Amma sai ku saukar da wakarsa domin saurare.Download music here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: