Hausa Musics

MUSIC : M Hassan – Zobin So

A yau nazo muku da sabuwar  wakar  M Hassan  mai suna “zobin so” wanda a cikin wannan waka wannan fasihin matashin mawakin mai tasowa yayi abjn azo agani Wanda a cikin wannan waka yayi abun yabawa sosai.
A Gaskia wannan matashin itace wakarsa ta farko ga masoyiyarsa wanda ta samu kalamai da kuma gaisuwa ga manya manya abokainai da manya manyan mawaka hakar umar m shariff,nura m inuwa,hussaini danko da dai sauransu.

Download music here

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button