Hausa Musics
MUSIC : Isah Ayagi – Maryam
Asaalamu alaikum warahamatullah yan uwana maza da mata ma’abota ziyayar wannan shafi a yau nazo muku sa wakar wani matashin yaron wanda salon nasan kace Nura m inuwa ne, amma ba M inuwa bane Isah Ayagi ne nazo muku da sabuwar wakarsa mai suna “maryama” wanda yayi yabo da kalamai masu dadi ga masoyiyarsa wanda yana da kyau ku saurareta ,kar ka/ki bari a baku labari.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com