Wednesday, 7 February 2018
MUSIC : Hamisu Breaker - Happybirth Mufeeda

Home MUSIC : Hamisu Breaker - Happybirth Mufeeda
Ku Tura A Social Media
Albishirin ku ma'abota ziyayar wannan shafi da muku ma'atoba sauraren wakokin hamisu breaker wanda yayi fice a wakar soyayya to yau nazo muku ea wakarsa ta Happybirth Wanda ya rerawa mufeeda Wandaa gaskia wannan wakar tayi dadi sosai.
Saboda wakar Happybirth da aure tana da banbanci amma gaskiya na jinjina masa da wannan wakar ta "Happybirth mufeeda"..
Sai ku saukar da wannan wakar kar a baku labari.

Download music here


Share this


Author: verified_user

0 Comments: