Friday, 9 February 2018
Labari Mai Dadi A Yau Juma'a Allah Ya Azurta Mawaki Nura M. Inuwa Da Diya Mace

Home Labari Mai Dadi A Yau Juma'a Allah Ya Azurta Mawaki Nura M. Inuwa Da Diya Mace
Ku Tura A Social Media
Bayan jiya anyi yada labari na karya da cewa nura m. Inuwa ya samu karuwa to Allah A yau juma'a Allah ya azurta shi da Diya ga Maganar sa kamar haka

"Alhamdulillah ALLAH ya albarkaceni da samun karuwa na diya mace ku tayani da addua ar ALLAH ya albarkaci rayuwar ta"


Hausaloaded blog da members na taya shi murna samun wannan diya mace Allah ya raya a bisa sunnah

Share this


Author: verified_user

0 Comments: