Sunday, 7 January 2018
ZAKU IYA TUNA WANNAN KALAMAN NA WAYE. Idan dan najeriya ya sayi man fetur naira 65 an zalince shi kuma sai Allah ya saka masa tun anan duniya.

Home ZAKU IYA TUNA WANNAN KALAMAN NA WAYE. Idan dan najeriya ya sayi man fetur naira 65 an zalince shi kuma sai Allah ya saka masa tun anan duniya.
Ku Tura A Social Media


Abin mamaki a najeriya baida iyaka wai ace mutum Ko mukamin kansila yake rike da shi in bashi da lafiya sai ya tafi kasar waje bayan muna da kwararrun likitoci a nan kasar. 

Duk sanda kuka ga ana barnata dukiyar Al'umma kuma ana kashe su har akayi wata shida to akwai sakacin gwamnati.

Najeriya kamar nonon saniya take babu sanda za'ace gari ya waye kazo tatsar nonon ace maka ya Kare.

Duk Wanda yayi hatsarin mota a kan hanyarsa ta zuwa wani wuri Saboda rashin gyaran hanya da gwamnati taki Yi to alhakin Wanda ya mutu yana wuyan gwamnati.

Kun gane wa yayi wannan zancen.

Daga Jaridar Dimukuradiya

Share this


Author: verified_user

0 Comments: