Sunday, 7 January 2018
Wani Babban Soja Wanda yayi fice ayaki da Boko Haram Major Hassan (Sarkin Yaki) Ya rasa ransa

Home Wani Babban Soja Wanda yayi fice ayaki da Boko Haram Major Hassan (Sarkin Yaki) Ya rasa ransa
Ku Tura A Social Media


Daga Comr Mohammed Pulka

Major Hassan Jajirtaccen Soja ne, kuma haziki wajen yakar Boko haram ajihar Borno Musamman a Yankin Damboa,

Ya hadu da Ajalinsa alokacin da Suke bata kashi da Mayakar Boko Haram a dajin Bita dake kusa da karamar hukumar Damboa na Jihar Borno ranar Jumma'a data gabata.
Mutuwar wannan Namijin Soja ya girgiza Al'ummar Damboa matuka.

Allah ka jikansa sa Rahama, kasa Aljannar Firdausi CE Makomarsa.

Rashin Major Hassan "Babban Rashi ne kuma koma baya ne ga yakin da ake da Boko Haram

Share this


Author: verified_user

0 Comments: