Sunday, 21 January 2018
Sun kirkiri wata na'ura mai kama da mutum sukayi tsari da halitta irin na mata domin yin jima'i dasu, suna kiran abin a turance da robot sex doll

Home Sun kirkiri wata na'ura mai kama da mutum sukayi tsari da halitta irin na mata domin yin jima'i dasu, suna kiran abin a turance da robot sex doll
Ku Tura A Social Media
SHARRIN YAHUDU DA NASARA

DAGA Datti Assalafiy


Ya kai shekara daya gidan redio BBC sun gabatar da cikekken jawabi a shafinsu na facebook kan wannan abin, turawan da suka kirkiri abin, sunyishi yana da farji irin na mata, idan ana jima'i da abin zaiyi komai kamar yadda mata bil'adama sukeyi idan ana jima'i dasu

Wasu manyan 'yan boko da attajirai suna sayowa su ajiye a gidajensu suna jima'i dasu maimakon mata, haka manyan hotel sun fara sayo abin suna ajiyewa domin kwastomominsu, manufar wannan sharri shine domin a saukakawa mutanen da basa son su aikata laifin zina, ko kuma suke tsoron kamuwa da cututtukan jima'i

Wannan hoto da kuke gani kamar mace shine robot sex doll, gashinan sabo fil a leda wani fasiki ya sayo, haka sukayi abin kala kala ne da kuma farashinsa sunce yakai dalar amurka 2000 misalin naira dubu 700,000 kudin Nigeria, suna tunanin yadda zasu rage farashinsa domin masu karamin karfi su iya mallaka

Sannan akwai shiri da suke kokarin yi domin a samarwa wannan abin shaidanci 'yanci a duniya kamar yadda aka samarwa karuwai da gidajen iskanci 'yanci

Abin takaici an samu Malaman da suka fara ganin halalcin yin jima'i da wannan abin, domin su a ganinsu istimna'i ne wato mutum ya fitar da sha'awarsa har ya fitar da maniyyi batare da ya sadu da mace ba abinda suke cewa masturbation a turance, duk da dai mafi yawan malaman musulunci masu fatawa na duniya sunyi tarayya akan cewa istimna'i haramun ne kai tsaye babu wani tawili da za'ayi masa, dagaro da ayoyin Qur'ani daga na 5 zuwa 7 cikin Sur. Mu'minun

Wannan abin fasikanci da yahudu suka kirkira masiface suka samar domin su mamaye duniya da ita kamar yadda suka kirkiri sauran abubuwan lalata, za'a wayi gari an dena aure an koma saduwa da abin ta yanda za'a rage yawan al'ummar duniya kamar yadda suke tunanin yin haka, suna ganin wannan abin iskanci da suka samar wani hanya ne na kayyade yawan iyali

Malaman addininmu na musulunci su farga da wannan sabon makirci na yahudu a fadakar da jama'ar musulmi haramcin yin anfani da wannan abin domin akwai wadanda aka basu fatawar sharri suna ganin ba haramun bane

Nan gaba kadan zasu wadatashi a duniya su saukaka farashinsa, kar muyi tunanin bazasu iya ba, mu tuna da yadda aka fara sayar da wayar salula (handset) da sai wane da wane ne suke iya mallakarta, amma yau kusan kowa har 'dan autan talakawa da fakirai yana da ita

Muna rokon Allah Ya tsare al'ummar musulmin duniya daga sharrin yahudu da nasara

Share this


Author: verified_user

0 Comments: