Wednesday, 3 January 2018
Sako Na Musamman Daga Nura M Inuwa Akan Album Dinsa Wasika Da Manya Mata

Home Sako Na Musamman Daga Nura M Inuwa Akan Album Dinsa Wasika Da Manya Mata
Ku Tura A Social Media
Ina godiya ina jinjina ga masoya na game da irin bibiyar Al amurana da suke, tare da fahimtar da sukewa wakokina. Ina mai dada godiya a gareku na yadda bakwa kosawa da jiran duk lokacin da nasa domin fitar da albums dina, dab nake da sakar muku su kuji su.Nidai fatana kuji abinda zai gamsar daku daga gareni,in kuma kunji kure kuyi mini gyara ko kuyi min afuwa saboda ajizanci na dan Adam. "inayi muku fatan alkhairi dan ALLAH masoya .
Hausaloaded.com tana taya wannan mawakin da murna ganin ya samu ya fitar da wannan dadadan wakokin a gareku.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: