Friday, 5 January 2018
Na Roki Allah Ya Kawowa Nafisa Miji Dumin Ta More Rayuwarta A Duniya Inji Jarumi Adam A Zango

Home Na Roki Allah Ya Kawowa Nafisa Miji Dumin Ta More Rayuwarta A Duniya Inji Jarumi Adam A Zango
Ku Tura A Social Media


Daya daga cikin Manyan zakarun Jaruman masana'antar shirya fina-finan Hausa Adam A Zango yayi Addua'ar Allah ya kawowa Nafisa Abdullahi miji tayi Aure.

Jarumin ya bayyana haka a shafin sa na sabbin kafar sada zumunci.

Adam A Zango yace yana yima Al'umma barka da sabuwar Shekara, inda ya wallafa rubutun nasa dauke da hoton Jaruma Nafisa Abdullahi tare da fadin Allah ya bata miji na gari.

Har ila jarumin ya bayyana Nafisa Abdullahi a matsayin Kazar Hausa, Wanda hakan ya jawo cecekuce a tsakanin Al'umma inda wasu suke cewa Dan me zai kirata da Kaza?

Share this


Author: verified_user

0 Comments: