Monday, 1 January 2018
MUSIC : Abdul Smart Hanifa Latest Song

Home MUSIC : Abdul Smart Hanifa Latest Song
Ku Tura A Social Media
Albishirin ku ma'abota wannan shafi yau munzo muku da wakar Abdul Smart mai suna "Hanifa".A cikin wannam wakar yana bada labarin rayuwar makaranta da yadda ya hadu da hanifa.Download musuc here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: