Thursday, 25 January 2018
MUSIC: Umar M Shareef - Ra'ayi Riga

Home MUSIC: Umar M Shareef - Ra'ayi Riga
Ku Tura A Social Media
Albishirin ku hausawa kance mai madi ka tallar zaki shi ko mai dadi gida yake zaune.
To nazo muku da wakar shahararren mawakin soyayyar zamani wato Umar M Shariff Mai suna "Ra'ayi Riga" to shine nace bari na dan gutsara muku kadan daga cikin baitoci wannan waka saboda kalamai masu dadi a cikin ta.

Ga baitocin kamar haka :-

==> Ra'ayi riga zabina gata, kun gani kun gani

==>  Tunda kin bani so ni kuma na baki kauna

 ==>  Nayi miki guri zo a cikin zuciyata ki zauna.

==>  Rayuwata da ke zatayi dadi farin cikina.

==>  Bamuyin fada tunda munsa hali na juna.

==>   Banajin rada kanki kece zabina na raina.

==> Zo muje mu huta alkunan
 kauna.

Zabina gata kun gani gani.Download music here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: