Wednesday, 17 January 2018
MUSIC : Umar M Shareef -Labarina

Home MUSIC : Umar M Shareef -Labarina
Ku Tura A Social Media
Assalamu alaikum warahamatullah Albishirin ku ma'abota ziyarar wannan shafi a yau nazo muku da wta waka mai suna "Labarina" wanda shahararren mawakin nan ya rera wato Umar M Shariff wanda wannan wakar zata katar da ku sosai. 
Kamar yadda kunka sani dai wannan mawakin yana nam yana shirin fitar muku da sababbin albums dinsa wanda zasu nishadantar ta ku. 

Download music here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: