Saturday, 27 January 2018
MUSIC : Sabuwar Wakar Nura M Inuwa -" Matan Zamani" 2018

Home MUSIC : Sabuwar Wakar Nura M Inuwa -" Matan Zamani" 2018
Ku Tura A Social Media
Albishirin ku yan uwana a yau nazo muku da Wakar shahararren mawakin nan wato Nura M Inuwa da sabuwar waka da ta wannan Shekara mai suna "Matan Zamani".

Wannan wakar dai ko baitoci da nake tsakuromuku to wannan kam yau ba'a haka inji tsohuwa sai ku saukar a wayoyinku domin saurare da kanku.

Hausawa kance inda babu yashi a nan ake gardama kokuwa.Download Music here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: