Sunday, 28 January 2018
MUSIC : Sabuwar Wakar Annur H Abnur - Dadi Da Wuya

Home MUSIC : Sabuwar Wakar Annur H Abnur - Dadi Da Wuya
Ku Tura A Social Media
Albshinku ma'abota sauraren kade kade da wake wake a yau kuma na kawo muku wakar fasihin mawakin nan Annur H Abnur da ke rera wakarsa a shahararren studio Abnur entertainment karkashen shahararren mawaki Nura M Inuwa.

Annur mawaki ne da ke rera waka sosai wanda akwai salo da azance da ƙafiya a wakarsa.Wanda idan kana sauraren wakokinsa kasan da hakan idan baka/ki taba ba to karka bari a baka labari wannan waka mai suna "Dadi Da Wuya" tayi dadi sosai sai ku saukar da wannan waka a wayoyinku.

Download music here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: