Monday, 29 January 2018
MUSIC : Sabuwar Wakar Ado Gwanja - Ga Gwanja 2018

Home MUSIC : Sabuwar Wakar Ado Gwanja - Ga Gwanja 2018
Ku Tura A Social Media
Assalamu alaikum warahamatullah barka da yau da fatan kuna lafiya a yau nazo muku da waka mai suna "Ga Gwanja 2018" idan baku manta ba kwanakin baya mun sanya muku wata ga gwanja
To ko a wannan shekara yayi wata suna daya amma sai dae salon wakar  da kuma baitocin wakar ba daya bane.

Shiyasa muka kawo muku wannan waka domin faranta muku rai,domin farin cikinku shine farin cikinmu.

Sai ku saukar a wakar ku domin jin wannan waka.


Download music here


Share this


Author: verified_user

0 Comments: