Friday, 26 January 2018
Music : Ado Gwanja Ft Umar M Shareef - A Nigeria

Home Music : Ado Gwanja Ft Umar M Shareef - A Nigeria
Ku Tura A Social Media
Albishirin ku Ma'abota ziyarar wannan shafi mai albarka a yau nazo muku da wakar shahararrun mawaka biyu da limamin mata da kuma sardaunan mawakan soyayya Ado Gwanja da Umar M Shareef.

Wannan itace waka ta daya da mawakan sun kayi tare a wannan shekara wanda sunka sanyawa wannan waka suna "A Nigeria".
Abin ba'a cewa komai sai ka saurara kowane yayi baitoci masu dadi sosai.Download music here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: