MUSIC : Sabuwar Wakar Ado Gwanja - Amarya

Assalamu alaikum warahamatullah barka da yau da fatan kowa yana lafiya a yau nazo muku da wakar limamin mata wato ado gwanja  da sabuwar wakarsa mai suna "Amarya" wannan wakar dae ba a cewa komai domin ya nuna yabo ga amarya sosai wanda a gaskiya bazan tsakuro muku baitocin wannan wakar ba.

Saboda kalman ba a cewa komai Allah ya baiwa amare zama lafiya wadanda sunkayi aure Allah ka basu zama lafiya.
Mu kuma Allah ka hure mana muyi aure amen.

Download music here

Share this


0 comments:

Post a Comment