Thursday, 25 January 2018
MUSIC : Sabuwar Wakar Ado Gwanja - Akwai Lokaci

Home MUSIC : Sabuwar Wakar Ado Gwanja - Akwai Lokaci
Ku Tura A Social Media
Albishirin ku ma'abota ziyarar wannan shafi a yau na zo muku da wakar limamin mata wato ado gwanja da wakar sa mai suna "Akwai Lokaci ".
Wannan mawakin bai bukatar wani bayyani amma idan kunka saurari wannan waka zata kayatar da ku sosai.

Saboda wannan wakar tana daga cikin wakokin ado gwanja da mutane ke son samun ta ,to yau hausaloaded blog ta zo muku da ita sai ku saukar a wayoyin ku.

Download music here 

Share this


Author: verified_user

0 Comments: