Tuesday, 30 January 2018
MUSIC : Sabuwar Wakar Abdul D One - Karbeni Da So

Home MUSIC : Sabuwar Wakar Abdul D One - Karbeni Da So
Ku Tura A Social Media
Albishirin ku ma'abota sauraren wakokin nanaye a yau nazo muku da sabuwar wakar fasihin mawaki wato Adbul D One da Sunan Wakar mai suna 'Karbeni Da So".
Wannan wakar dai yayita ne ga masoyiyarsa da kalamai masu ratsa zuciya wanda ba'a cewa komai.

Ga baitocin wannan wakar kadan daga ciki

==> Karbeni zani keche raini ke kika zam ganin idona

==> Soyayya tayi mamaya

==> Zuciyata ta kama, karkiyimin tambaya

==> Ni da ke taho mu so ma

==> Babu abinda abin gardama ina da ke wazani kama

==> Masoyiya kin shiga zuciya na rike  ki a raina.

Download music here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: