Monday, 29 January 2018
MUSIC : Sabuwar Wakar Abdul D One - Kallo Guda

Home MUSIC : Sabuwar Wakar Abdul D One - Kallo Guda
Ku Tura A Social Media

Albishirin ku yan uwana maza da mata barkamu da wannan rana da fatan kowa yana lafiya a yau nazo muku da wakar Abdul D one mai Lakabi da "A baka taliya a ga waka" daga mai gidansa umar m shareef, to kuma hakane saboda wannan fasihin yaro ya iya waka sosai nima na jinjina masa, nasan kuma kun jinijina masa.

Yau nazo muku da sabuwar wakar sa mai suna "Kallo Guda" Wanda akwai kalaman soyayya sosai a ciki amma hausawa kance a rashin tayi akan bar arfa.

Download music here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: