Thursday, 4 January 2018
[MUSIC] Hamisu Breaker Sabuwar wakar 'Na Riga Na Fara'

Home [MUSIC] Hamisu Breaker Sabuwar wakar 'Na Riga Na Fara'
Ku Tura A Social Media
Assalamu alaikum yan uwa ma'abota ziyarar wannan shafina hausaloaded mai albarka a yau nazo muku da wata zafaffa wakar hamisu breaker mai suna "Na Riga Na Fara'.

To shin mai karanta sai kayi tunanin wannam kalma shin waka ya fara ko kuma soyayya amma duk  amsa dai na cikin wannan waka.Daman hausawa kance waka a bakin mai ita tafi dadi sai ku saukar a wayoyinku domin saurare.Download music here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: