MUSIC : Abdul D One - Masoyi Kazama Ni

Albishirin ku ma'abota ziyarar wannan shafi barka da yau da fatan kuna lafiya.

A yau nazo muku da wakar matashin fasihin mawakin nan Abdul D One mai suna "masoyi kazama ni".
Wanda a cikin wakar yana rero baitoci masu shauki da shiga zuciyar masoya.

Download music here

Share this


0 comments:

Post a Comment