Sunday, 28 January 2018
MUHAWARA: Kuna ga mace zata iya zama babbar jaruma a yau ba tare da ta sadaukar da bangaren addinin ta ko al'adanta ba?

Home MUHAWARA: Kuna ga mace zata iya zama babbar jaruma a yau ba tare da ta sadaukar da bangaren addinin ta ko al'adanta ba?
Ku Tura A Social Media
MUHAWARA: Kuna ga mace zata iya zama babbar jaruma a yau ba tare da ta sadaukar da bangaren addinin ta ko al'adanta ba?

A kwanakin baya ne jaruma Nafisat Abdullahi ta saka hoton yar film din India wato Deepika Padukone wanda sananne cewa Nafisa Abdullahi fan din ta ne.


Mutane da yawa sunyi korafi akan hoton domin mafi yawancin jikin jaruman a waje ne, wanne korafin ne yasa Nafisat Abdullahi ta maida martani cikin mamaki, tana cewa "Jaruma ma ce fa, meye kuke tsammani"

Shin kana ga mace zata iya zama babbar jarumar film a yau ba tare da ta sadaukar da bandaren addinin ta ko sana'anta ba?

Share this


Author: verified_user

0 Comments: