Wednesday, 3 January 2018
Maganin sanyi Daga Jaruma Aisha Tsamiya

Home Maganin sanyi Daga Jaruma Aisha Tsamiya
Ku Tura A Social Media
Wannan shine maganin wannan sanyi saboda duk wanda yake tuzuru to yayi kokari ya samu irin wannan rigar ya sanya safe da rana da dare saboda ya kwanta ya tashi da ita. 
Nikam shikenan babu wanda sanyi da nakeji na rufe ko ina nawa. 
Amma su masu aure kam wannan zancen sai ku tambayesu shin suna jin sanyi ko yah.?

Share this


Author: verified_user

0 Comments: