Sunday, 21 January 2018
Kalli Zafaffan Hotunan Maryam Booth A wannan Shekara 2018

Home Kalli Zafaffan Hotunan Maryam Booth A wannan Shekara 2018
Ku Tura A Social Media
Wannan wani sabon salon hotune wanda yanzu matan fim na hausa sunka fara fita tamkar yan fim na kudu


Wannan kuma wani sabon salo hotuna wanda tayi tare da kawarta binta. 

Wannan kuma make up ne wanda ankayiwa jarumar wanda yayi kyau sosai. 

Share this


Author: verified_user

0 Comments: