Tuesday, 16 January 2018
Budadiyar wasika zuwa ga yan Wasan Kwaikwayo Daga Tijjani Assase

Home Budadiyar wasika zuwa ga yan Wasan Kwaikwayo Daga Tijjani Assase
Ku Tura A Social Media
Wasika zuwaga yan wasan kwaikwayo ni Tijjani asase ba kazami bane kuma bantaba jawo ma masa na antar film wani Abu ba Amman lokacin mulkin rabo sai da na bar mahaifata dik San da nake wa kano sai da na barta. Kuma a wancan mulkin banga abun da aka samu na cigaba  ba .

Yar sai dai ci baya cibayan shine yaran da aka kora daga kano suka koma wasu gari suka zama karuwai .muka zo mulkin kwankwaso aka bawa belly mulkin censors board sannan muka dawo gida jen mu muka ciga ba da sana'armu a gaban iyalinmu.

 Allah ya kawo mu mulkin ganduje aka Dan cikinmu akabashi kujerar board. Daga lokacin da yazama zuwa yanzu yasa akayi LGA 44 yasa Gwamnati tayi wakiki kuma taba su office. Zamu iya tallata hajarmu.

yasa aka debemu aka sama mutum 300 yasa Gwamnati zata bamu mota ,yasa Gwamnati tayi mana kasuwa tamu takanmu, yaja goranci film village Allah baiyiba haka kawai sai wasu tsurarun mutane suke son shirin su lalata duk wani shirin da yazo da shi na cigaba .

 Dan bukatar Kansu kuma suna kiran Kansu shugabanni . nasan mutun uku dasu keyin rigima da Afakallahu kuma tare suka taso kungiya daya har Allah yaba shi wannan kujerar daya kai a yanU kuma sai da suka shirya saboda akan gaskiya yake suma akanta suke. Kuma yanzu kowa ya gane matsalar.

kuma sun yadda azo a gyara toh Ku rigamar Ku dakuke da afakallahu. Shine ba kwaso agyara masana antar film. Kuma 
Kuma kuna kiran kanku jagworori toh wallahi muna kallanku.

 Duk sohon da baji kunyar hawa jaki ba toh wlhi bazai ji kunyar kada shi ba. Allah duk mutumun da baya son cigaban wannan masa na antar Allah ya fitar da shi daga ckinmu. Idan da abuncinsa aciki Allah ka to she.
Wannan ra ayin tijjani asase ne bara ayin wani bane .

Share this


Author: verified_user

0 Comments: