Labarai

Babbar Magana Dan Sanda Da Yaga Gawar Soja :Ya Kashe Mahaifiyarsa Saboda Ta Dauke Masa Waya Da Memory

Daga Rabiu Biyora

Wani matashi ya kashe mahaifiyarsa saboda yana zargin ta da dauke masa waya Techno da kuma Memory Card dinsa mai dauke da finafinan batsa.

Yaron dan shekara 17 ya hasala ne bayan da ya tambayi Uwar tasa da ta bashi wayarsa amma ta ki, wanda hakan ya sa ya dauko madoki ya dinga rafka mata akanta, har ta rasu, sannan ya watsa mata fetur da niyyar ya kone ta, shigowar mahaifinsa gidan ne ya sa yaron bai samu damar kone gawar uwar tasa ba.

Yanzu haka yana hannun jami’an tsaro.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button


WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? 👨‍🦱
👋 Hi, how can I help?