Wednesday, 3 January 2018
Album: Sabon Album Mai Suna "Ga Gwanja 2018" Daga Ado Gwanja

Home Album: Sabon Album Mai Suna "Ga Gwanja 2018" Daga Ado Gwanja
Ku Tura A Social Media
Wannan shine mawaki ado gwanja yake yiwa masoyansa murna da 2018 wanda yake so ya farantawa masoyinsa rai musamman mata da maza. 
Hausaloaded na muku maraba da zuwan wannan dadadan wakokin da kuma kawo muku su a duk lokacin da sunka fito. 

Ga jerin wakokin kamar haka:

1. Ga Gwanja

2. Sama Dai mata

3. Lunguyya. 

4. Yabo

5. A Nigeria ft Umar m shareef 

6. Amarya

7. Oga ogane ft Aminu dawayya

8. Maimunatu

9. Mama

10. Ga wuri Ga waina

11. Gobe da waka kyauta

12.  Tip da taya

Bonus tracks

1. Walin Gaye

2. Marmare

Mixed and mastering 

Abdulmajid vocal. 


Share this


Author: verified_user

0 Comments: