Tuesday, 2 January 2018
Album: Hamisu Breaker - Dalilin So Sabon Album

Home Album: Hamisu Breaker - Dalilin So Sabon Album
Ku Tura A Social Media
Wannan dai wani sabon album ne da fasihin matashin mawakin nan wato hamisu breaker zai fito nan bada jimawa ba wanda nasan cewa wakokinsa sun shiga duniya mutane na maraba da wakokinsa sai ku kasance sa hausaloaded.com a ko da yaushe domin kawo muku dadadan kade kade da wake wake ga abinda wannan mawakin yace a shafinsa na instagram.

"Alhamdulillah wan nan shine saban album dina Wanda zaizo gareku nanba da dadewa ba insha Allah sunan sa daililnso Allah yabamu sa a ameen"

Ga wakokin kamar haka


 1. Ni da masoyiya.
 2. Mai sona.
 3. Tamburan masoya.
 4. Dalilin so.
 5. Ga hannuna.
 6. Budurwata
 7. Wasika. 
 8. Tanadin so. 
 9. Kama muke.
 10. Ni nakine. 
 11. Zo da farin ciki. 
 12. Dani da ke. 
 13. Kibiyar ajali.
 14. Amarya gamu.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: