Wednesday, 24 January 2018
Adon gani Ga fara'a Ga Hanci ga kuma zubi irin Na Yar fulani, Jaruma Zata Sa Maza Layi Ganin Wannan Hotuna

Home Adon gani Ga fara'a Ga Hanci ga kuma zubi irin Na Yar fulani, Jaruma Zata Sa Maza Layi Ganin Wannan Hotuna
Ku Tura A Social Media
Ba sai ka wahalar da kanka ba, ganin hotuna fitacciyar jaruma Maryam Booth zaka hangi abun da Nura ya hango yayin da yake rubuta wakar shi.
Jarumar ta sako wannan hotunan a shafin ta na Instagram.

Ga kyau ga fara'a ga zubin irin yar fulani.


Sources:pulse.ng

Share this


Author: verified_user

0 Comments: