Monday, 22 January 2018
Abun ba'a cewa komai Kalli kayan lefen da aka kai wa diyar gwamnan jihar Kano

Home Abun ba'a cewa komai Kalli kayan lefen da aka kai wa diyar gwamnan jihar Kano
Ku Tura A Social Media
Fatima Gandyje zata auri dan gwamna jihar Oyo Isiaka Abiola Ajimobi

Garin Kano ta samu manyan baki yayin da surukan gwamnan jihar daga jihar Oyo suka garwaya garin domin bada kayan lefen Fatima Ganduje.


Abu ba'a cewa komai, kayan dai kamar yadda majiya suka shaida mana da tireloli aka sauke su.
Kana an gudanar da wata biki domin karban kayan.
Gwamnan zai aurar da diyar shi Fatima zuwa ga
Idriss Abiola Ajimobi bana

Share this


Author: verified_user

0 Comments: