Sunday, 24 December 2017
[VIDEO] Video Wakar Rarara " Kafisu Gaskiya Baba" HD video

Home [VIDEO] Video Wakar Rarara " Kafisu Gaskiya Baba" HD video
Ku Tura A Social Media

Assalamu Alaikum Barkan Ku Da Warhaka, Barkan Mu Da Sake Sadowa Da Ku A Dai Dai Wannan Lokaci.

Kamar Yadda Shahararen Mawakin Nan Na Siyasa” Dauda Adamu Kahutu Rarara ” Ya Sha Alwashin Zai Saki Video Wakar Da Yayi Ta Zuwan “Baba Buhari Kano ” Mai Taken ( Kafisu Gaskiya Baba ) Allah Da Ikonsa Ya Bashi Damar Fitar Da Wannan Video.


Ga kadan daga cikin baitocin wakar

==>kai bani kidan dodo ban gidan wada.

==> Mu ko yanzu a mayar da wajen zabe.

==> Gero uban gidan dauro.

==> mu sai buhari ko gobe.

==> Tsoho ku a ada gaskiya daudo.

==> Zabinka ya zamo alkhairi baka barmu munji gobe.

==> Mai Gaskiya kamar Lissafi har yanzu bamu samu irinka.

Domin Sauke Wannan Video Sai Ku Dannah Kan Download Nan Kasa:-


Download video here

daga my oga ontop umar ibrahim ceo of pressloaded.com

Share this


Author: verified_user

0 Comments: