Sunday, 3 December 2017
[VIDEO] kalli Videon Wasa Adam A Zango a Kamaru Nov/Dec 2017

Home [VIDEO] kalli Videon Wasa Adam A Zango a Kamaru Nov/Dec 2017
Ku Tura A Social Media
Wannan video ne da jarumi adam a zango yake gabatar wasa a kamaru wanda ya samu dimbin masoya abun ba'a magana sai ka kalla da idanunku zaku gane zancen. 
Yah godiya ga masoyansa na kasar kamaru Wanda suka halarci wajen da wanda bai samu dama ba.Kuma yana jinjinawa masoyansa a duk inda suke a duniya saboda da sune yake alfahari da cigabansa. 
Wannan shine hotonsa a lokacin da hau jirgi zuwa can

Download Video Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: