Friday, 8 December 2017
[VIDEO] BIDIYO RIKICIN MA'AURATA :-Yadda Mata Za Su Magance Mummunan Kishi Daga Sheikh Isa Ali Pantami

Home [VIDEO] BIDIYO RIKICIN MA'AURATA :-Yadda Mata Za Su Magance Mummunan Kishi Daga Sheikh Isa Ali Pantami
Ku Tura A Social Media

BIDIYO RIKICIN MA'AURATA

Yadda Mata Za Su Magance Mummunan Kishi

 Daga Sheikh Isa Ali Pantami

Assalamu alaikum yan uwana musulimi maza da mata. A yau mun zo muku da wani abu da yake yawo a duniya na mummunan abu da ya faru a abuja,zamfara da dai sauransu jahohi wanda mata sunkayiwa mazajensu mummunan rauni da kuma kashe mazajensu akan kishi.

Mallam ya kara da jawo hankalin uwan mu mata akan kishin da ya halata da wanda ya haramta akan mazansu.

Alhamudillahi mallam ya bada abubuwa guda bakwai (7) wanda ke magance mummunan kishi ga uwayenmu mata.

Saboda haka yana da kyau mu kalli wannan bidiyo mai mitin shida (6) kacal domin jin wadannan abubuwan da ke cikinsa.Wassalam

Domin saukarsu wa a wayoyinku sai ku latsa link da ke kasa domin downloading.

Download Video Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: