Friday, 1 December 2017
Rahama Sadau Tayi Kunnen Uwar Shegu Da Hukumar Moppan Ta Sake Shirya wani Fim Mai Suna "DAN IYA"

Home Rahama Sadau Tayi Kunnen Uwar Shegu Da Hukumar Moppan Ta Sake Shirya wani Fim Mai Suna "DAN IYA"
Ku Tura A Social Media

Rahama Sadau Shugaban kamfanin Sadau pictures Ta bayyana Jaruman da zasu Jagoranci Sabon fim dinta DAN IYA, Jarumar ta ayyana kanta da kuma Sadik Sani Sadik a matsayin wadanda zasu Jagoranci shirin.

Wannan shine fim din Hausa na farko da Jarumar zata fito tun bayan koranta da akayi a shekarar da ta wuce.

Jarumar ta bayyana Jaruman fim din kamar haka
D A N I Y A
Starring Sadiq Sani Sadiq, Aminu Shariff Momo, Rahama Sadau, Rabiu Rikadawa, Mama Tambaya, Idris Moda and Saad Cousin.
Story - Munzali M Bichi
Screenplay - Munzali M Bichi and Abdullahi Amdaz
Production Manager- Bhinwana Gazuwa
Director Of Photography -
Twanson Danaan
Ifeanyi Iloduba

Lyrics/Music- Hussain Danko
Choreography - Ishaq Aliyu (Lado)
Song Direction - Sanusi Oscar 442
Photography 1 - Dan Hajiya Photoshop
Photography 2 - Jamaludden kamakazi
Makeup - Alhaji Suji Jos
Wardrobe - Khalid M Madi
Sound - Sani Candy
Light - Sadiq Skipper
Set Designer- Yahaya Dikko
Welfare- Ummul khair , Buhari Dan Soja

Editor - Yakubu Usman
Continuity - Aliyu Yunus Robot
Voice Over - Bello Muhammad Bello (General BMB)

Production Coordinator 1 - Abdullahi Aliyu (R9)
Production Coordinator 2 - Nurancy S Rigachikum
Executive Producer- Rahama Sadau
Co-producer- Bhinwana Gazuwa
Producers- Yunusa Muazu and Abba Sadau
Director- Yaseen Auwal
Supported by :-
Galaxy Transportation And Construction Service LTD.

Buy More Super Market U/Dosa Kaduna.
RS Entertainment.
Sadau Beauty Lounge.
African Continental Hotel Kaduna.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: