Kannywood

[MUSIC] Umar M Shareef “Wata Ruga ” New Song 2017

Saukar da sabuwar wakar umar m shariff mai taken “Wata Ruga”new song.

Wannan wakar dai yayita ne akan soyayyar sa akan budurwasa yar fulani.
Ga baitocin kadan daga cikin wakar :-

==>Wata ruga na samu diyar fulani ta shiga rai burina zo muyi aure. 

Baitin mace

==>  kai na sanar soyayya zo jani jani wata ruga wata ruga zan koka in nayi aure. 

Baitin namiji

==> Soyayya ce, soyayya ce,soyayya ta gareki mai riba ce nazo nazari kinyimin tanttance halinmu yazo daya haka sa’a ce ni na shirya ke zani saki ki dariya,ke ma kisa kani ni zamanto maicin moriya. 

==> Nayi rawar gani cikin soyayya tunda akanki yau na tako hanya,yau mun chaba mu ake kallo bai daya ga yar fulo ga ni dan hausa muna gurin daya. Download Audio Now

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu, Editor in Chief at Hausaloaded.com

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
WeCreativez WhatsApp Support
Barka Da Zuwa Shafin HausaLoaded.Com Sunana "Abubakar" Wane Taimako Zan Iyayi? ?‍?
? Hi, how can I help?