Tuesday, 26 December 2017
[MUSIC] Umar M Shareef "Dani Da ke So Ya Hadamu " Song

Home [MUSIC] Umar M Shareef "Dani Da ke So Ya Hadamu " Song
Ku Tura A Social Media
Albishirin ku Ma'abota ziyaarar wannan shafi a yau munzo muku waka mai dadi wanda yayi akan soyayya wanda a gaskia wannan wakar anyi kalamai sosai a cikinta. 

Ga kadan daga cikin baitocin da munka tsakuru muku. 

===> Dani da so ya hadamu tare ya a cigaba dole sai da tausayin juna.

==> Na yarda so shine asalin mafarina, akai nake kuma sam bana chanza ra'ayina.

==> A lokaci daya shi so yake shiga zuci ,in an dace minsharibayo cikin barci, shi ko akasan haka ke sanya rai cikin  kunci.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: