Saturday, 23 December 2017
[MUSIC] Sabuwar wakar Alphazazeez "75 Birthday president Buhari " New Song

Home [MUSIC] Sabuwar wakar Alphazazeez "75 Birthday president Buhari " New Song
Ku Tura A Social Media
Albishirin ku ma'abota ziyarar wannan shafi ga mawakin siyasa wato Alphazazeez Muhammad ya sake rerawa shugaba muhammadu buhari waka a lokacin da ya cika 75 year's a duniya. 


Shekara 75 a duniya ba tare da satar dukiyar al,ummar Nigeria ba....

Shekara 75 kana aikin tabbatuwar Kasarmu Akan hanya kyakkyawa....

Shekara 75 Masu albarka, a gareka damu mutanen Nigeria....

Fatanmu Adduarmu Allah ya kara maka lafiyar da zaka cigaba da aikin samar da kyakkyawan tsari ga rayuwar masu tasowa a Nigeria...

Happy Birthday Farin Dattijo....

Domin saukar da wannan wakar latsa nan


Download Audio Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: