Friday, 29 December 2017
MUSIC : Nura M Inuwa - Sabuwar wakar Bikin Yaye Daliban American university

Home MUSIC : Nura M Inuwa - Sabuwar wakar Bikin Yaye Daliban American university
Ku Tura A Social Media
Albishirin ku barka mu da wannan babba rana da fatan kowa yana lafiya. A yau munzo muku da wata waka daga shahararren mawakin nan nura m inuwa mai suna "Wakar yaye daliban America "wanda yayi wannan waka na tayasu graduation daga maryam abacha  American university  da zasu rabu da junansu.

Sa a nan da kuma taya su kamala karatunsu a cikin nasara inda yake raira baitoci ga malamansu na jinjina ga kulawarsu da kuma fadin sunanyen daliban duk dai zakuji a cikin wannan waka.


Download music here 

Share this


Author: verified_user

0 Comments: