Saturday, 9 December 2017
[MUSIC] nura M Inuwa " Hassada" New Song

Home [MUSIC] nura M Inuwa " Hassada" New Song
Ku Tura A Social Media
Saukar da sabuwar wakar shahararren mawaki Nura M Inuwa mai taken "Hassada" new song. 
Sanin kowane bahaushe ne da sanin Ma'anar kalma hassada wanda ba sai anyi wani dogon bayyani ba. Amma shi mawakin yana jawo hankalin mutane me a cikin wakensa da nuna muni da cita ta hassada ga duk mutum mai yinta.
Akwai hassada wanda ta halatta akwai wanda bata halata ba.

Sai ku sauko da wannan wakar domin sauraren yadda wannan mawakin ya nuna aibinta ga duk mai yinta. 

Download Audio Now

Share this


Author: verified_user

0 Comments: