Monday, 18 December 2017
[MUSIC] hamisu Breaker " Labarin Mai Sona" New Song

Home [MUSIC] hamisu Breaker " Labarin Mai Sona" New Song
Ku Tura A Social Media
Ku saukar da sabuwar wakar fasihin mawaki kuma matashi wato hamisu breaker mai suna "Labarin Mai sona" new song wannan wakar dai yana bada labarin tsakanin sa da budurwasa yadda yake sonta da kaunatar.

Abin dai baya bukakar tsayawa wani dogon surutu kawai sai kun saurara domin jin yadda so ya jifa shi.

Download music here

Share this


Author: verified_user

0 Comments: