[MUSIC] Hamisu Breaker "Da Sauran Kallo " New Song

Albishirin ku maza da mata a yau mun zo muku da wata wakar fasihin matashin mawaki hamisu breaker mai suna "Da sauran Kallo" new song wanda a cikin wakar dai yayi kalamai wanda sai kun saurara zaku gane nufina.

Download Audio Now

Share this


0 comments:

Post a Comment